Yayin da ake kusantar zabukan gama gari a Najeriya ‘yan bindiga na ci gaba da kai hare-hare a sassan kasar tare da kashe mutane da tarwatsa garuruwa.
Kotun daukaka kara da ke zama Sokoto ce, ta tabbatar da cewa jam'iyyar ta PDP, za ta iya yin takarar gwamna a zaben da za a yi bana.
Masana kiwon lafiya na ganin akwai bukatar yin wani abu cikin hanzari don kula da lafiyarsu, ko da za'a samu biyan bukatar wanzar da kiyon lafiya ga kuwa.
A Najeriya kokarin da hukumomi da kungiyoyi ke yi na ganin an samu gudanar da lamurran yekuwar neman zabe lami lafiya ya fara haduwa da cikas domin wasu hatsabiban matasan siyasa sun fara tayar da zaune tsaye.
A Najeriya matsalar rashin tsaro na ci gaba da addabar jama'a a wasu sassan kasar, inda jama'a ke ci gaba da zaman dar-dar.
Yayin da jama'ar yankunan da ke fama da matsalar hare-haren ta'addanci a Najeriya ke cewa ba abin da ya sauya na samun daukin matsalolin, jami'an tsaro sun ce suna bitar yanayin da manufar kara kimtsawa ga samar da isasshen tsaro musamman wannan lokaci na bukukuwan Krisimeti da na sabuwar shekara.
A Najeriya kokarin da hukumomi da wasu kungiyoyi suka yi na ganin an samu gudanar da lamurran siyasa cikin lumana na fuskantar cikas saboda wasu ‘yan siyasa na kokarin sabawa kokarin.
Yayin da al’umma ke fama da matsalar rashin tsaro a Najeriya, rundunar sojin kasar ta ce ta na kara matsa kaimi wajen samar da tsaro ta fuskoki daban daban.
Gwamnatin Najeriya tace tana samun galaba wajen yaki da ‘yan ta'adda har tana kusa da buda sashen kula da sauka da tashin Jiragen sama na rundunar sojin kasa.
Yayin da jama'a har yanzu ke fama da rashin tsaro a Najeriya, gwamnatin kasar ta ce ta na samun galaba wajen yaki da yan ta'adda, kuma ta na kusa da bude sashen kula da sauka da tashin Jiragen sama na rundunar sojin kasa.
Hukumar lafiya ta duniya na yunkurin taimaka wa Najeriya wajen tabbatar da kula da lafiyar muhalli wanda ake sa ran zai taimaka wajen kare lafiyar al'umma.
Gidajen gyara hali a Najeriya, na ci gaba da kasancewa matattarar masu aikata laifuka mabambanta inda wasu masu laifi kan iya koyon wasu laifuka na daban musamman wadanda ba su da aikin yi kafin a kai su kurkuku.
Najeriya na daga cikin kasashen da ke da arziki wanda ya kamata jama'ar ta su more rayuwarsu, sai dai har yanzu alamu na nuna cewa mutane musamman mazauna kauyuka na fama da kishirwa da wasu muhimman ababen more rayuwar.
Dubban katunan zabe da aka yi wa rijista ke jibge a wasu ofisoshin hukumar zaben Najeriya da ba a karba ba, a cewar hukumar INEC.
An dade ana tada jijiyar wuya a Najeriya kan batun kafa masana'antu a wuraren al'umma, abin da wasu lokuta kan kai ga al'umma daukar mataki ko da mummuna ne kamar abinda ya sha faruwa a yankin Naija Dalta.
Wannan na zuwa ne bayan wani hukunci da kotun daukaka kara a Sokoto ta yanke na hana tsohon gwamnan jihar Kebbi Sanata Adamu Aliero da tsohon jagoran majalisar dattawa Sanata Yahaya Abdullahi yin takarar kujerun Sanata a zaben 2023.
Majalisar wakilai ta tarayyar Najeriya ta dukufa ga binciken ayukkan Sojin kasar da manufar kara shiryawa wasu ayukkan a shekara mai zuwa.
A Najeriya alamu na nuna cewa hukumomi tsaron kasar na kara daukar matakai na tabbatar da kawar da matsalolin rashin tsaro da suka zamo kashi-bakin-tulu ga kasar.
Rundunar sojin Najeriya ta ce tana aiki tukuru wajen bin umurnin shugaban kasa na kawar da ayyukan ‘yan ta'adda a ko'ina cikin fadin kasar.
Sakacin gwamnati da al'ummar Najeriya na daga cikin abubuwan da suka kawo bazuwar matsalolin rashin tsaro a Arewa maso Gabas da sauran wurare daban daban.
Domin Kari