John Dramani Mahama ya karbi rantsuwar kama aikin Shugaban Ghana a karo na 2 a wani biki daya gudana a Accra, babban birnin kasar da ke yammacin Afirka.