Bayan ta shafe wata da watanni ta na kira ga gwamnatin Najeriya ta biya ma ta bukatunta kamar yadda ta ce gwamnatin ta yi alkawari ba tare da samun biyan bukata ba, kungiyar malaman Jamai'a ta ASUU ta tsunduma cikin yajin aiki.
Biyo bayan sanarwar kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara ya ce har yanzu dokar hana mallakar bindiga na aiki.
Alkalin Alkalan ya sanar da hakan ne a wata wasika da ya aikewa shugaban Najeriya ranar Litinin.
Farashin man fetur ya haifar da kaso mafi girma na hauhawar farashin kayayyakin masarufi, hayar gidaje, farashin tikitin hawa jiragen sama da sauran abubuwa da dama.
Manajan Liverpool, bai ji dadin tambayar da aka yi mar kan kwantaragin Mane ba. Amma ya yi alkawari ma ‘yan jarida cewa “ku za ku fara sanin abin da ya faru.”
Shahararren dan wasan kwallon kafa din nan, Cristiano Ronaldo, na cikin matukar bakin ciki sanadiyyar rasa daya daga cikin 'yan tagwayensa.
Samuel Ikepfan ne yake wakiltar kasa mafi yawan al’umma a Afrika, duk da cewa yana kuma da katin shaidar zama dan kasa a Faransa.
Ranar bakwai ga watan Fabrairun kowace shekara ne gwamnatin jihar Filato ta ayyana a matsayin ranar yafiya bisa rikice-rikicen da jihar ta fuskanta a baya.
Ganin yadda hare-haren 'yan-bindiga ya yawaita a makarantu a shekarar bara, ya sa wata kungiya mai zaman kan ta shirya taron bita ga Malamai da dalibai don kare kawunan su daka hare-haren.
Wani abu da ke jan hankalin ‘yan Najeriya bai wuce batun shugabancin kasar ba, inda wasu ke ganin ya kamata a yi karba-karba tsakanin yankin kudu da arewa, wasu kuma na ganin akasin hakan.
Najeriya na matsayin na 154 daga cikin jerin kasashe 180 da rahoton ya duba.
Sai dai duk da haka, masu kula da lamura nada ra’ayin cewa, samar da cikakken ‘yancin kudade ga kananan hukumomi zai taka gagarumar rawa wajen dakile fitinar tsaro a Najeriya.
Sai dai hukumomin tsaro na ikirarin cewa suna samun nasara akan 'yan fashin dajin a hare-haren da suke kai musu.
Gwamnatin jihar Nejan ta tabbatar da kai harin amma ba ta kai ga ba da adadin wadanda harin ya rutsa da su ba.
Sai dai tare hanyar da suka yi a ranar Laraba ya yi wa 'yan-bindigan tutsu saboda da yawan matafiyan sun kubuta.
Wannan lamarin ya zo ne a daidai lokacin da a ke tunanin cewa, kura ta lafa a wannan garin na Illela.
Bauchi na daya daga cikin jihohin da nau'in cutar mai suna Polio Virus Type 2 ya bulla a yankunan kananan hukumomi 12 a jihar.
Domin Kari