Daruruwan gidaje ne tare da dukiya ta milyoyin Naira suka salwanta a sakamakon wata ambaliyar ruwan sama da ta auku a garin Kontagora na Jihar Nejan Nigeria.
Farfesa Aliyu Muhammad Paiko na Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida mallakar gwamnatin jihar Nejan Nigeria ya yi karin haske akan dalilin da ya sa ya dauki matakin ficewa daga kungiyar malaman Jami’o’in Nigeria ta ASUU.
Tsohon shugaban mulkin soja a Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya bukaci al’ummar kasar da su ci gaba da hada kai domin Najeriya ta ci gaba da kasancewa kasa daya.
A ranar Lahadi 31 ga wata Yuli ne aka kai wa’adin karshe da hukumar zaben Najeriya ta bai wa ‘yan kasar domin yi ko sabunta rajistarsu ta zabe.
Wasu Yan bindiga sun aukawa jami'an tsaron sojiji dake aiki a shingen Bincike na jami,an tsaro dake kusa da Dutsin Zuba ta karamar Hukumar suleja kan Babbar Hanyar Abuja a jihar Nejan Nigeria,
Yan fashin daji na cigaba da aukawa jama'a tare da yin garkuwa dasu domin neman kudin fansa a sassa daban daban na Arewacin Nigeria.
‘Yan Nigeria na ci gaba da kokawa game da matsalar tsadar rayuwa a sakamakon tashin farashin kayan masarufi a kasar.
A wani mataki na kokarin shawo kan matsalar yawon barace baracen yara almajiran makarantun allo a yankin arewacin Najeriya, wata kungiyar makarantun tsangaya ta kaddamar da rabon tallafin kayan sana’o’i ga wasu almajirai a jihar Neja da ke Najeriya.
Gwamnatin jihar Nejan ta tabbatar da aukuwar lamarin, sai dai kwamishinan kula da harkokin tsaro da walwalar jama’a a jihar Nejan Mr. Emmanuel Umar, ya ce kawo yanzu ba su tantance iya adadin wadanda aka kashe ba.
Yan fashin daji sun kai wa daliban makarantar sakandiren garin Bobi ta karamar hukumar Mariga da ke jihar Nejan hari suka kashe dalibi daya.
Gwamnatin jihar Kogi tace tana gudanar da bincike akan wasu manyan sarakunan jihar guda 2, game da wani mummunan tashin hankalin da yayi sanadiyyar mutuwar kimanin mutane 9 tare da kona gidaje da dama a 'yan kwanakin da suka gabata a karamar hukumar Bassa dake cikin jihar Kogin.
Gwamnatin jihar Kwaran dai ta ce tana damawa da kowa a jihar sai dai watakila Hausawan ne ke yin baya-baya a shiga harkokin siyasar jihar.
Mahara dauke da manyan bindigogi akan babura sun auka a garin Gidigori a karamar Hukumar Rafi inda Bayan sun hallaka mutane sun kuma kona gidaje tare da yin garkuwa da wasu mutanen garin da dama,
A yanzu haka dai daruruwan mutane ne suka tsere daga garuruwansu a sakamakon wani sabon harin ‘yan bindiga a jihar Neja da ke arewa ta Tsakiyar Najeriya.
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta kasa gudanar da zabenta na fidda gwani na masu takarar kujerar gwamna da ta shirya gudanarwa a ranar laraban nan a jihar Neja. Al’amarin da ya raba kan 'yaƴan jam’iyyar ta PDP gida 2.
'Ƴan siyasa da Masana Harkokin shari’a na ci gaba da yin sharhi dangane da jinkirin sanya hannu akan kwaskwarimar dokar zaben Nigeria da Shugaban kasar Muhammadu Buhari ke yi.
Hukumomi da shugabannin Addinai sun dukufa wajan fadakarwa akan kai zuciya nesa a garin Tungan Magajiya ta Karamar Rijau a jihar Nejan Nigeria.
Ayayin da Hada hadar Siyasa ke ci gaba da kan kama a Nigeria masu ruwa da tsaki akan harkokin siyasar na ci gaba da nuna bukatar ganin jam'iyyun siyasar sun yi adalci a lokacin zaɓuɓbukan tsaida yantakara na jam'iyyun siyasa,
Shugabanni a jihar Nejan Najeriya sun yi amfani da bukukuwan karamar sallah wajen tunatarwa akan muhimmancin zaman lafiya da neman sauki akan matsalar 'yan bindiga da suka addabi jihar.
Babbar jam,iyyar Adawa ta PDP a Najeriya ta hana wasu ‘yan takara mukamin majalisun dokokin kasar su guda biyar da suke neman tsayawa takara a jam’iyyar daga jihar Neja.
Domin Kari