Daukan wannan mataki na zuwa ne yayin da ya rage 'yan kwanaki a gudanar da zaben gwamnoni da na 'yan majalisun jihohi a wasu jihohin kasar.
A ranar Larabar da ta gabata ne wata kotun Magistira a Kano ta tisa keyar shugaban masu rinjayen na majalisar tarayya zuwa gidan gyara hali.
A ranar Litinin wasu daga cikin wakilan jam'iyyun na bangaren 'yan adawa suka fice daga zauren tattara sakamakon zaben bayan da suka nuna rashin gamsuwar kan abin da ke faruwa.
Yayin da ake ci gaba da murnar shirin fara hako mai a arewacin Najeriya, za kuma a saurari abubuwan da 'yan rajin kare muhalli za su ce, a kalla nan gaba.
Shirin Yanayi Da Muhalli na wannan karon ya ci gaba da mai da hankali ne kan taron shekara shekara na COP 27 da ake yi kan matsalar sauyin yanayi.
Shirin Yanayi Da Muhalli na wannan karon ya mai da hankali ne kan taron shekara shekara da ake yi kan matsalar sauyin yanayi.
An fuskanci matsalar ambaliyar ruwa a sassan Najeriya da dama, lamarin da ya kai ga asarar rayuka da dukiyoyi.
Domin Kari