Yayin da ake ci gaba da kokarin wayar da kan al’umma a game da matsalolin da suke haifar da sauyin yanayi a sassan duniya, musamman ma a kasashe masu tasowa kamar Afirka, wata kungiya mai suna KANO ENVIRONMENTAL group mai neman cigaban al’umma wanda ya kunshi masana daga fannoni dabam-dabam a Jihar Kanon Najeriyya ta daura damarar kare wuraren tarihi a Jihar Kano.
Ga shirin cikin sauti: