ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon ita 'ya mace, an gina rayuwarta ne karkakashin kulawar namiji. Mafari a karkashin mahaifi, idan babu shi baffani, yayye, kanne har a wasu lokutan, takan kasance karkashin ‘dan da ta haifa. To amma, wai me zai kasance idan aka samu akasin hakan?
Saurari cikakken shirin da Aisha Muazu ta gabatarar: