Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

CIWON YA MACE: Batun Matsalolin Dake Janyo Mata Cikas Wajen Cimma Nasara A Rayuwa - Disamba 14, 2022


Aisha Muazu
Aisha Muazu

Waiwaye, adon tafiya! Yayin da karshen shekarar nan ta 2022 ta ke dada karatowa, yau ma a dikin shirin, munyi waiwaye akan batun matsalolin dake janyo mata cikas wajen cimma nasara a rayuwa.

Sannan, kafa makarantar ma'aurata mai baiwa magidanta damar fahimtar yanayin zamantakewar rayuwa a Niger ya zama yakaran afin gwajin wanzar da zaman lafiya a gidajen ma'aurata.

A latsa nan domin a saurari sautin:

CIWON YA MACE: Batun Matsalolin Dake Janyo Mata Cikas Wajen Cimma Nasara A Rayuwa - Disamba 14, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:08 0:00

XS
SM
MD
LG