Yau a cikin daurayar shirin na karshe cikin shekarar 2022, batun cin zarafin mata a gidajen aurensu da dalilan da ke haifar da wannan yanayi mu ke dubawa. Me ya kamata mace ta yi, sakacin al'umma ne ko na gwamnati? Za mu dubi muhimmancin sana'ar mace ga zamantakewar aure da ma cigaban al'umma; shirin bankin duniya don inganta rayuwar mata da hadin kan ma'aikatar mata ta Najeriya.
Saurari shirin: