Washington D.C. —
Yayin da ake ci gaba da agazawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafe su a Najeriya, masana harkar sauyin yanayi sun nuna bukatar masu ruwa da tsaki su fara shirin wayar da kan al'umma da kuma daukan mataken karıya domin rage radadin matsalar ambaliyar ruwa da ake fuskanta kusan kowace shelkara a Najeriya.
A latsa nan domin sauraron sautin: