Bukukuwan Shiga Sabuwar Shekarar 2016

An cilla Knockout a sararin saman Marina Bay da ke kasar Singapore Yayinda suka shiga sabuwar shekara. 

Jajiberin sabuwar shekara a kasar Australia.

Dalibai sun gudanar da addu'o'in neman zaman lafiya a duniya a shekarar 2016 da za'a shiga a Ahmedabad na kasar India. 

Jama'a sun saki balanbalo a iska don murnanr shiga sabuwar shekara a Tokyo.

An cilla Knockout  a Opeara Housa da Harbour Bridge a birnin Sydney na kasar Australia ranar jajiberin sabuwar shekara.

An cilla Knockout daga dogon benen Taiwan a lokacin bukin shiga sabuwar shekara a garin Taipei.

 

An cilla Knockout  a Hong Kong ranar jajiberin sabuwar shekara.