An kaddamar da yaki da zazzabin cizon sauro a jihar Kaduna
Yaki Da Zazzabin Cizo Sauro a Kaduna
Hotunan kaddamar da yaki da zazzabin cizon sauro a jihar Kaduna, Nuwamba 26, 2015

1
Umar Sambo Kwasallo (Daraktan Hukumar Yaki Da Cututtuka Ta Jihar Kaduna A Karamar Hukumar Kaduna Ta Kudu)

2
Wani sashen mata da maza mahalarta taron kaddamarwa

4
Alhaji Abubakar Dankaka (Sarkin ungwan Rimi Kaduna) zaune a rumfa a lokacin kaddamarwa tare da sauran jama'a

5
Feshin maganin kashe sauro