Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kananan 'Yan Mata Sun Tada Bam a Kamaru


Sojin Najeriya
Sojin Najeriya

'Yan boko haram sun kashe mutane biyar da raunata goma sha biyu, a harin kunanr bakin wake da wasu kananan 'yan mata suka kai wasu shaguna.

‘Yan ta’addar boko haram sun zafafa kai hare-hare a tsakanin Najeriya, Kamaru da Nijar da kuma Chadi. Mutane na ta kokawa game da zafafar rasa rayukan da ake yi a wadannan hare-haren ta’addanci.

Wani dan jarida Abdullahi Sa’adu ma yana ganin ‘yan ta’addar suna amfani da kanan yara ne kawai don ba yadda za su yi da tinkarar sojojin kasashen nan gaba da gaba.

A karshe ma yana ganin dole sai an bullo ta bayan gida kafin a iya kawo karshen wadannan mugayen hare-haren ta’addanci. Ga cikakken rahoton nan a kasa wanda Muhaman Awal Garba ya aiko mana.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:03 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG