Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mutane Kalilan Ne Suka San Abunda Dumamar Yanayi Ke Nufi


Idan ana son a raba talakawa da jin radadin matsalar sauyi yanayi to yakamata a inganta kiwon lafiyarsu

Wani bincike da aka gudanar kan dumamar yanayi a Najeriya, na nuni da cewa mutane kalilan ne suka san abunda dumamar yanayi ke nufi.

Wani karamin manomi Malam Babangida Sidi Akwanga, ya ce shi kam bai san da wannan batu ba da aka tambayeshi batun zafi sai ya ce zafi kam akwai shi domin ko akan dabbobi ma zaka gane akwai alamar zafi domin yanzu ga koramu sun bushe tun lokaci bayyi ba kuma da har damuna yazo ana ganin shi da ruwa wani lokaci sai anyi tafiyar kusa kilo mita 20, zuwa 30 kafin su samu ruwan da za’a sub a dabbobi, yanayin wuri ya canja baki daya wurare sun bushe da duk fadamar shinkafa ne ruwa har bakin gidaje yanzu kasha wurin baki daya ya bushe.

Kamar dai alumomin dake karkara da alamun wasu dake ma biranai basu san da wannan matsallar ba. Wannan mako na zuwa ne yayin da ake haramar taron koli da za’a gudanar kan matakan kare duniya da matsalar dumamar yanayi.

Dr. Amoga Kaftin Namala, Malami a jami’ar Kimiya da Fasaha ta Moddibo Adam, dake Yola, ya ce idan ana son a raba talakawa da jin radadin matsalar sauyi yanayi to yakamata a inganta kiwon lafiyarsu tare da daukar matakan karesu daga matsalar ambaliyan ruwa da kuma lalacewar amfanin Gona, haka nan kuma masanin ya ce dole ne a sa ido game da yadda ake fitar da gurbatatcen iska da jama’a ke shaka.

please wait

No media source currently available

0:00 0:06:41 0:00

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG