Prominent member says CCM copied party’s slogans and campaigns manifesto to confuse prospective voters ahead of October 25 elections
Niger's defense ministry said soldiers destroyed an armored vehicle and 26 motorcycles in the operation
In one of Nairobi's most impoverished slums, some residents board computer bus to better future
Interim head of state was expected to be named Sunday night after longtime President Blaise Compaore abruptly stepped down last month
Gidauniyar samar da zaman lafiya, hadin kai da inganta rayuwar matasa ta Manjo Al-Mustapha ta yaye dalibai fiye da dubu uku da aka koyawa sana'o'i
Manjo Hamza Al-Mustapha yace idan ana maganar tsaron cikin gida bai kamata a sa sojoji ciki ba har sai idan lamarin ya fi karfin 'yan sanda da masu leken asiri da makamantansu.
Manjo Hamza Al-Mustapha ya janye karar da ya shigar a kotu dake kalubalantar Sheikh Sanusi Khalil.
A wata huduba da ya taba yi Sheikh Sanusi Khalil ya taba cewa Manjo Hamza Al-Mustapha yana tarbiyar da matasa domin gwamnatin tarayya tayi anfani dasu wurin aikata kisan kai lamarin da ya sa shi Al-Mustapha ya garzaya kotu kai kara
An dage karar da Manjo Al-Mustapha ya shigar game da zargin kazafin shirin kisan Gillar da Sheikh Sanusi Khalid Yayi Masa.
Tun lokacin da Manjo Hamza Al-Mustapha ya fito daga kurkuku mutane ke ta kiransa ya shiga siyasa wasu ma sun ce ya riga ma ya shiga ganin irin tafiye-tayen da ya keyi a kasar Najeriya.
Tun da Manjo Hamza Al-Mustapha ya fito daga gidan kaso a ke tayin jita-jita inda ya ke. Wasu su ce koma aikin soja wasu kuma su ce yana aiki da gwamnati. To ko menene ya keyi yanzu?
Wasikar da tsohon shugaban Najeriya Obasanjo ya rubutawa shugaban kasar Jonathan ta yi kamar ta shafi Manjo Hamza Al-Mustapha dalili ke nan da ya mayarda martani
Domin Kari