Accessibility links
Koma Ga Cikakken Labari
Koma Ga Babbar Kofa
Koma Ga Bincike
Labarai
Najeriya
Afirka
Amurka
Sauran Duniya
Kiwon Lafiya
Rediyo
Shirin Safe 0500 UTC (30:00)
Shirin Hantsi 0700 UTC (30:00)
Shirin Rana 1500 UTC (30:00)
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
Shirin Dare 2030 UTC (30:00)
Kallabi 2030 UTC (30:00)
Bidiyo
Taskar VOA
Rahotannin Taskar VOA
Lafiyarmu
Rahotannin Lafiyarmu
Dardumar VOA
VOA60 Afirka
VOA60 Duniya
Bidiyo
Fadi Mu Ji
Wasanni
Nishadi
Sana’o’i
Shirye-shirye
Biyo Mu
Harsuna
Search
Kai-tsaye
Kai-tsaye
Search
Na Baya
Na Gaba
Labari da Dumi-Duminsa
Rumbun Hotuna
Shekaru 50 Da Kashe Martin Luther King Jr
10:17 Afrilu 04, 2018
Abdoulaziz Adili Toro
A yau 4 ga watan Afrilu ne zagayowar shekaru 50 da kashe jagoran kwato hakkin bakar fatan Amurka.
1
1965 - Martin Luther King, Jr. a lokacin da yake jawabi a garin Selma, Jihar Alabama ran 12 Fabrairu, 1965. King yayi gwagwarmaya da jami'in tsaro na Selma, watau Sherrif, Jim Clark, game da batun 'yancin jefa kuri'a da rajistar bakake a zaman masu jefa kuri'a a Selma.
2
1956 - A ranar 23 Fabrairu 1956, Martin Luther King, Jr., tare da Rev. Ralph D. Abernathy sun mika kawunansu ga jami'in 'yan sanda Lt. D.H. Lackey a Montgomery, Jihar Alabama, bayan da aka tuhume su da haddasa yamutsi dangane da gangamin kauracewa shiga bas-bas na birnin.
3
1956 - Mai dakin Martin Luther King, Jr., Coretta, tana masa marhabin bayan da ya fito kotu a birnin Montgomery ta Jihar Alabama ranar 22 Maris, 1956. Kotu ta same shi da laifin shirya gangamin kauracewa shiga bas-bas na birnin a saboda yadda ake ce bakaken fata sai a baya zasu zauna, turawa kuma a gaba.
4
1962 - Wasu malaman addini daga jihohin arewa su na tafa ma shugaban majalisar shugabannin coci-coci na jihohin kudu,m Martin Luther King Jr. a lokacin da yake jawabi cikin wata majami'a a Albany, Jihar Georgia a ranar 28 Agusta, 1962.
Domin Kari
Shekaru 50 Da Kashe Martin Luther King Jr
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum
Labarai masu alaka
Jami'an Tsaro Sun Budewa Fararen Hula Wuta A Myanmar
Gwamnatin Trump Na Kokarin Sauya Dokar DACA
An Hango Wani Makami Mai Linzami Da Koriya Ta Arewa Ta Harba
Jam'iyyu Sun Amince Carles Puigdemont Ya Yi Takarar Shugaban Kasa A Catalonia
Jami'an Amurka Na Binciken Mutuwar Shugaban 'Yan Adawar Zimbabwe
Sai Da Hujja Zan Yarda Da Zargin Fyade Ga Fernando - Inji Fafaroma
Mataimakin Shugaban Amurka Zai Ziyarci Gabas Ta Tsakiya
Fiye Da Shanu Miliyan Biyu Za Su Karbi Allurar Rigakafi A Neja
Sabon Hari A Adamawa Ya Halaka Mutane Biyar
Hotunan Zanga Zangar Kungiyar Taliban Jami'ar Zinder
An Kama Wasu Masu Satar Mutane Kan Hanyoyin Abuja, Kaduna, Kano
Hotunan Ziyarar Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari A Muryar Amurka
Kotun Soja Ta Fara Sauraron shari'ar sojoji 32 Da Ake Zargin Sun Yi Yunkirin Juyin Mulki A Nijar A 2015
Jiya Aka Yi Gasar Mawaka A Kano
Babban Taron Gaggawa Na Ma'aikatar Lafiya Domin Shawo Kan Cutar Zazzabin Lassa
Duniyar Mu A Yau, Janairu 20, 2016.
An Fara Ganawar Siyasa a Kasar Burundi.
Hotunan Ziyarar Aiki Da Mataimakin Shugaban Amurka Mike Pence Yake Yi A Isra'ila
HOTUNA: Bikin Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Liberia George Weah
Wasu 'Yan Kungiyar Boko Haram Sun Mika Wuya a Maiduguri
Dexter Scott King, ‘Dan Rev. Martin Luther King Jr., Ya Rasu Yana Da Shekaru 62
XS
SM
MD
LG
Facebook Forum