Klopp na nuna shakkun saka ‘yan wasan ne yayin da kungiyar ta Liverpool ke shirye-shiryen karawa da Real Madrid a wasan karshe na UEFA Champions League a ranar 28 ga watan Mayu da za a yi a birnin Paris na kasar Faransa
A ranar Lahadi, Man City za ta kara da Aston Villa yayin da Liverpool za ta fafata da Wolves.
Arsenal yanzu haka tana matsayin ta 5 maki 66, bayan Tottenam dake da maki 68, yayin da a ke cigaba da yin kankankan tsakanin Liverpool da Man - City a saman teburin Frimiya Ligue ta Ingila
A karshe dai, Liverpool ta lashe gasar cin kofin FA ta bana, bayan doke Chelsea a bugun fenariti, a wasan karshe ta gasar da aka fafata a yau Assabar.
Manajan Liverpool, bai ji dadin tambayar da aka yi mar kan kwantaragin Mane ba. Amma ya yi alkawari ma ‘yan jarida cewa “ku za ku fara sanin abin da ya faru.”
Wani babban wasa da masu sha’awar kwallon kafa suka kasa suka tsare shi ne wasan Atletico Madrid da Manchester United inda ‘yan wasan kasar Uruguay Luis Suarez da Edison Cavani za su hadu.
Duka ‘yan wasan biyu zakaru ne a kungiyar Liverpool wacce ke matsayi na biyu a saman teburin gasar Premier, sai dai gasar AFCON za ta raba su.
“Ya kamata a ce na fito na bayyana sakona ta yadda za a fi saurin fahimta," In ji Lukaku.
A minti na 82 dan wasan Wolverhampton Joao Moutinho ya zura kwallo a ragar United a wasan da suka kara a gasar Premier League wanda aka tashi 1-0.
A cewar sanarwar, an saka sunan Lookman a jerin ‘yan wasan a mataki na farko, bisa tunanin cewa za a kammala tantance shi kafin a fara gasar ta AFCON.
Gabanin kwallon da Lookman ya zura a ragar Liverpool, Mohamed Salah ya zubar da bugun fenariti a minti na 16.
Ga wasanni da ke faruwa a gasar Premier, La Liga, da sauran wasannin kwallon kafa na Turai ranar Asabar.
Domin Kari