A wani labari kuma, ana ta caccakar dan wasan Brazil Neymar, saboda zargin sa da rashin tabuka komai a wasan da Brazil ta tashi da 1-1 da Venezuela a makon da ya gabata.
Yunkuri na karshe da gwamnati ta yi a daren Litinin na hana ma’aikatan shiga yajin aiki ya citura, bayan da suka ki amsa wata gayyata da ma’aikatar kwadago ta aika musu.
Shi dai yankin na Hawaii, kan yi tunkaho da kasancewa yankin da ya fi ingantattun hanyoyin kare aukuwar hadurra a duniya.
A ranar Juma’a gasar ta Premier ta bana za ta kankama, inda City za ta kai wa Burnley ziyara a gidanta a wasan farko.
Kiran na Human Rights Watch na zuwa ne kwana guda bayan wani taro da kungiyar kasashen yankin yammaci Afirka ta ECOWAS ta yi a Abuja don neman yadda za a shawo kan rikicin na Nijar.
Masu fashin baki na nuni da cewa kungiyar ta ECOWAS ta shiga tsaka mai wuya duba da cewa jama'a da dama na adawa da daukar matakin soji.
Yanzu Sweden ta kai zagayen quarter-final inda za ta kara da Japan wacce ta doke Norway da ci 3-1 a jiya Asabar.
A ranar Asabar Majalisar Dattawan Najeriya da ke makwabtaka da Nijar, ta ki amincewa da shirin daukan matakin soji da ECOWAS ta yi barazanar yi.
Koriya ta Kudu da Uruguay sun kai zagayen kusa da na karshe a gasra cin kofin duniya ta ‘yan kasa da shekaru 20.
A halin da ake ciki, Ingila ta samu darewa matsayi na farko a rukunin E bayan da ta tashi canjaras da Iraqi.
A ranar Lahadi City ta doke Chelsea da ci 1-0 inda ta daga kofin duk da tun a ranar Asabar ta lashe gasar bayan da Arsenal ta sha kaye a hannun Nottingham da ci 1-0.
Bayanai sun yi nuni da cewa, wadanda suka rasa rayukansu, ma'aikatan ofishin jakadancin Amurka ne 'yan Najeriya kuma Amurkar na gudanar da bincike tare da hadin gwiwar jami'an tsaron Najeriyar.
Ta yiwu a je zagaye na biyu a zaben shugaban kasar Turkiyya da aka gudanar a jiya Lahadi bayan da Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, wanda ya kwashe shekaru 20 yana mulkin kasar, ya kasa samun cikakkiyar nasara akan babban abokin karawarsa a zaben.
Shekarar Southampton 11 a gasar ta Premier League.
Yayin da ya rage mata wasanni hudu, PSG na saman teburin gasar ta Ligue 1 inda ta ba Lens tazarar maki shida.
A mako mai zuwa za a buga zagaye na biyu a Manchester inda kowace kungiya za ta san matsayinta.
Kusan shekaru goma rabon da Real Madrid ta lashe kofin gasar na Copa del Rey
Shugabannin kasashe, sarakuna da sarauniyoyi 90 daga sassan duniya suka halarci bikin wanda aka yi a Westminster Abbey.
Babu wani shugaban Amurk da ya taba halartar bikin nadin sarauta a Birtaniya.
Sau 19 Madrid tana lashe kofin na Copa del Rey, karo na karshe a shekarar 2014.
Domin Kari