'Yan Najeriya kuma 'yan Afirka na farko da za su kara a wasan tseren kankara a Pyeongchang.
'Yan Wasan Najeriya a Wasannin Gasar Olympics
Seun Adigun, Ngozi Onwumere da Akuoma Omeoga a birnin New York.
Wasannin Gasar Olympics a Pyeongchang
Wasannin Gasar Olympics a Pyeongchang
Seun Adigun, Ngozi Onwumere da Akuoma Omeoga a Pyeongchang.
'Yan Najeriya kuma 'yan Afirka na farko da za su kara a wasan tseren kankara a Pyeongchang.
Ngozi Onwumere, Akuoma Omeoga da Seun Adigun.