Shugaba Muhammadu Buhari Da Sauran Shugabanni Sun Zanta A Taron Sauyin Yanayi
Shugaba Muhammadu Buhari Na Jawabi A Bude Taron Dumamar Yanayi Na Duniya A Bourget Kusa Da Birnin Paris. Nuwamba 30, 2015.
Shugaba Barack Obama Na Jawabi A Bude Taron Dumamar Yanayi Na Duniya A Bourget Kusa Da Birnin Paris. Nuwamba 30, 2015.
Shugaban Amurka Barack Obama A Babban Allon Talabijin Yana Jawabi Wajan Bude Taron Dumamar Yanayi Na Duniya A Bourget Kusa Da Birnin Paris. Nuwamba 30, 2015.
Shugaban Kasar Kenya Uhuru Kenyatta Na Jawabi A Bude Taron Dumamar Yanayi Na Duniya A Bourget Kusa Da Birnin Paris. Nuwamba 30, 2015.
Shugaba Robert Mugabe Na Gaisawa Da Shugaba Kasar Faransa Francois Hollande Daga Hagu A Yayin Da Ya Isa Wurin Bude Taron Majalisar Dinkin Duniya Akan Dumamar Yanayi Na Duniya A Bourget Kusa Da Birnin Paris. Nuwamba 30, 2015.
U.S President Barack Obama (C) arrives for a family photo during the opening day of the World Climate Change Conference 2015 (COP21) at Le Bourget, near Paris, France, November 30, 2015.
Shugaban Faransa Francois Hollande Daga Hagu, Na Marabtar Shugaban Amurka Barack Obama A Wurin Taron Majalisar Dinkin Duniya Kan Dumamar Yanayi Na Duniya A Bourget Kusa Da Birnin Paris. Nuwamba 30, 2015.
Daga Hagu Zuwa Dama, Shugaban Kasar Zimbabwe Robert Mugabe, Shugaba Abdel Fattah el - Sisi Na Kasar Misira. Daga Baya Shugaban Chadi Idriss Deby, Da Shugaban Kasar Benin Yayi Pose pose, A Wurin Taron Majalisar Dinkin Duniya Kan Dumamar Yanayi. Nuwamba 30, 2015.
Shugaba Robert Mugabe A Wurin Taron Majalisar Dinkin Duniya Kan Dumamar Yanayi. Nuwamba 30, 2015.
Shugaban Amurka Barack Obama Yana Gaisawa Da Shugaban Kasar Afirka Ta Kudu Jacob Zuma A wurin Taron Majalisar Dinkin Duniya Kan Dumamar Yanayi. Nuwamba 30, 2015.
Shugabannin Kasashen Duniya A Wurin Taron Majalisar Dinkin Duniya A Bourget Kusa Da Birnin Paris. Nuwamba 30, 2015.
Shugabannin Kasashen Duniya Sun Hadu Domin Zantawa Akan Kare Matsalolin Dumamar Yanayi Da Ke Ma Duniya Barazana A Birnin Bourget Kusa Da Paris Na Kasar Faransa, Nuwamba 30, 2015.