A wata hira da shugaban kungiyar makafi ya kwatanta girman wannan matsala da kuma hanyoyin da yake ganin idan aka bi su za a warware wannan kulli.
NIAMEY, NIGER - A cikin shirin na wannan makon, mun duba halin rashin daukan sana’o'in nakasassu da muhimmanci, wani al’amari da kungiyoyin masu bukata ta musamman suka bayyana a matsayin matsalar da ke kokarin maida hannun agogo baya a game da yunkurin kawar da matsalar barace-barace daga zuciyar nakasassu.
Saurari cikakken shirin daga Souley Moumouni Barma:
Your browser doesn’t support HTML5