Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Malaman Makarantar Firamari Ta Makafi “Garçon” Na Bukatar Taimako, Nuwamba 10, 2022


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

A cikin shirin na wannan makon mun duba halin da malaman ke ciki domin ba ya ga karancin kayan aiki, wadanan malamai na fatan ganin an bullo da hanyoyin ba su horo ta yadda za su sami kwarewar da ke daidai da ci gaban da zamani ya zo da shi don taimakawa daliban.

A shirin da ya gabata mun kai ziyara makarantar faramari ta makafi a birnin Garçon dake Damagaram a jamhuriyar Nijar inda gomman yaran dake cikin halin makanta ke neman ilimin zamani.

NAKASA BA KASAWA BA: Malaman Makarantar Firamari Ta Makafi “Garçon” Na Bukatar Taimako, Nuwamba 10, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:59 0:00

XS
SM
MD
LG