Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Rangadin Da Jami'ar MDD Sara Minkara Ta Yi Najeriya, Oktoba 13, 2022

Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIGER - A cikin shirin na wannan makon mun maida hankali kan rangadin da mai ba sakataren MDD shawara a kan batutuwan da suka shafi masu bukata ta musamman Sara Minkara ta gudanar a Najeriya daga ranar 5 zuwa 7 ga watan Oktoban 2022 a lokaci guda kenan da wata ziyarar da ta kai ta kasar Quatar.

NAKASA BA KASA BA: Rangadin Da Sakataren MDD Sara Minkara Ta Kai Najeriya, Oktoba 13, 2022

Saurari cikakken shirin daga Souley Moumouni Barma:

NAKASA BA KASA BA: Rangadin Da Jami'ar MDD Sara Minkara Ta Yi A Najeriya, Oktoba 13, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:08 0:00

XS
SM
MD
LG