Abubuwa Da Dama Da Suka Faru Tun Bayan Da Sojoji Suka Yi Juyin Mulki A Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

Tun bayan da sojoji masu gadin fadar shugaban kasa suka tsare shugaba Mohamed Bazoum a ranar Laraba 26 ga watan Yuli, sannan daga baya suka sanar da yin juyin mulki, abubuwa da dama sun faru.