Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mohamed Salah Ya Shana A Alkahira


Salah a wasan Masar da Djibouti
Salah a wasan Masar da Djibouti

Masar wacce ta lashe kofin nahiyar Afirka sau bakwai ta gaza samun cancantar shiga gasar kofin duniya da aka yi a kasar Qatar.

Tauraruwar dan wasan Liverpool Mohamed Salah ta haska a Alkahira, babban birnin Masar inda ya zura kwallaye hudu a wasan da Masar ta lallasa kasar Djibouti da ci 6-0 a krawar neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya.

Salah ya zura kwallaye uku tun a zagayen farko na mintuna 45 na wasan a filin wasa na kasa da kasa da ke Alkahira.

Ya zura kwallo ta hudu a lokacin da aka kusa tashi a wasan.

Masar wacce ta lashe kofin nahiyar Afirka sau bakwai ta gaza samun cancantar shiga gasar kofin duniya da aka yi a kasar Qatar.

A gefe guda kuma, Najeriya ta yi kunnen doki da ci 1-1 da Lesotho, yayin da Algeria ta yi galaba da ci 3-1 a kan Somaliya.

Dandalin Mu Tattauna

Kofin Duniya ta Qatar 2022

Kofin Duniya ta Qatar 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:32 0:00
Karin bayani akan Kofin Duniya ta Qatar 2022

Ronaldo vs. Messi

Ronaldo vs. Messi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:24 0:00
Satumba 30, 2020

Ronaldo vs. Messi

Karin bayani akan Wasanni
XS
SM
MD
LG