Mbappe ya yi ta taga-taga a farkon zuwansa kungiyar ta Madrid kafin daga bisani ya samu daidaito a yadda yake taka leda.
Hukumar kwallon kafa ta Afirka (CAF) ta sanar da dage gasar cin kofin Afrirka ta ‘yan wasan cikin gida, wato “TotalEnergies CAF African Nations Championship (CHAN)”, wanda aka shirya yi a kasashen Kenya, Tanzania da kuma Uganda.
An haifi Darboe a kasar Gambia kuma ya buga wasanni biyu a tawagar Amurka ta 'yan kasa da shekaru 17.
Nadin nasa ya fara aiki nan take kuma hakkinsa ne ya jagoranci tawagar Super Eagles zuwa samun tikitin zuwa gasar cin kofin duniya na 2026 da hukumar kwallon kafar duniya (FIFA) ke shiryawa
Matasan 'yan wasa da suka fito daga Afirka da Turai da Amurka da sauran kasashe fiye da 30 zasu fafata a wasannin sharar fagen na kwanaki 3, wadanda zasu gudana a dakin wasanni na Ibn Yassine.
Lookman wanda ke taka leda a kungiyar Atalanta dake buga gasar Serie A ta kasar Italiya ya dauki hankula bayan da ya zura kwallaye 3 a wasan karshe na gasar Europa wacce kulob din nasa ya lashe.
Haka kuma tawagogin kwallon kafar Najeriya; Super Eagles ta maza da takwararta Super Falcons ta mata na cikin rukunin tawagogi 3 na karshe da aka fitar a jiya Alhamis dake neman lashe kyautar gwarzuwar tawaga ta bana.
FIFA ta kuma amince da gasar cin kofin duniya na shekarar 2030, wanda za a gudanar a kasashe shida kuma a nahiyoyi uku, inda za a gudanar da wasanni uku na farko a Argentina, Paraguay da Uruguay.
Domin Kari
No media source currently available
1. Messi ne mafi cin kwallo a Argentina, kuma mafi taimakawa a ci kwallo 2. Babu wani a La Liga da ya taba cin kwallo da bugun ‘freekick’ fiye da Messi 3. A La Liga, Messi ne ya fi cin kwallo sau uku a wasa guda. 4. Babu shahararren dan wasan kwallon kafa da aka yi ta sa hotunansa a kwalayen...
Fitaccen dan wasan kwallon kafa Diego Maradona ya mutu bayan fama da matsalar bugun zuciya, a cewar mai magana da yawunsa.
Ga zabin VOA na jerin gwarzayen ‘yan wasan kwallon kafar Afirka biyar da za su buga wasa a yau. Wasu daga cikinsu sanannu ne – yayin da ta yi wu, ba ku san wasunsu ba…. tukuna. Su waye a jerin fitattun ‘yan wasanku a fagen kwallon kafar nahiyar Afirka a yau?