No media source currently available
TASKAR VOA: A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, ‘yan Najeriya sun bukaci gwamnatin kasar ta sake lale a yaki da mayakan Boko Haram, bayan sun yi wa masu manoma yankan rago a jihar Borno, da wasu sauran labarai.