TASAKR VOA: Amnesty International Ta Zargi Isra'ila Da Aikata Kisan Kiyashi A Gaza
A jihar Kano a Najeriya ana zargin wasu ‘yan uwan mai jinya da cin zarafin wata ma'aikaciya dauke da juna biyu; Zababben Shugaban Amurka Donald Trump ya wallafa wasu sakonni a kafafen sada zumunta inda ya yi barazanar kara kudaden haraji akan kasashen Canada, China da Mexico, da wasu rahotanni