A yayin da ake cikin wannan wata mai alfarma na ibada, ya kamaci ai azumi ya buda baki da abinci mai kyau wanda zai gina masa jiki, kuma wanda bazai bata masa ciki ba.
Irin Abincin Da Ya Kamaci Mai Azumi Kenan
Ya kamaci ai azumi ya buda baki da abinci mai gina jiki, kuma wanda bazai bata masa ciki ba.