“Babban magana kam, shine muna godewa Allah ma daukakin Sarki, da Ya kawo wannan canji kuma sai Allah Ya kawo shi cikin ruwan sanyi” a cewar Nyako.
Mai Shari'a Obong Abang na babbar kotun Lagos ya ce ya dage yanke hukuncin ne saboda wasu dalilai
Wata sabuwa ta sake kunno kai game da zaben cike gurbin gwamnan jihar Adamawa
Mukaddashi gwamna jihar Adamawa, yace zai binciki gwamnatin, Murtala Nyako.
Hukumar yake da almundahana wato EFCC tana neman tsohon gwamnan jihar Adamawa Murtala Nyako,
Mukaddashi gwamnan jihar, Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri, yayi alkawari maido da ‘yayan jamiyar PDP da aka sace zuwa wata jamiya.
Mataimakin Gwamnan Jihar Adamawa Yace Bai Ajiye Aiki ba.
Siyasar adamwa ta babanbanta da siyasar bangarori da yawa a Nijeirya.
Kakakin majalisar ahmad ahmadu pintrir shine ya maye kujerar mukaddashin jihar adamawar.
Kwamitin dake binciken gwamna Adamawa Murtala Nyako da Mataimakinsa Barrister Bala John Ngilari wanda yake da tsawon lokaci har na kwana casa'in kafin ya mika rahotonsa sai gashi cikin mako daya ya kammala aikinsa.
Sun yi zanga-zangar lumana don yin kira ga manyan jahar su sasanta su yafewa juna
Bayan kwana biyu da akai ta kai ruwa rana kwamitin bincike mai mutane bakwai ya turawa gwamnan jihar Adamawa Murtala Nyako da mataimakinsa Barrister John Ngilari takardar gayyata domin su bayyana gabansa
Domin Kari