A zaman wani yunkuri na karfafa wa yaki da ‘yan ta’addar yankin karamar hukumar mulki, da yanzu haka rundunar sojin Najeriya ke yi, masarautar Anka, ta fito da wani sabon tsari, na tattaro hancin dukkan rugagen Fulani da ke tarwatse a yankin zuwa gari daya.