Hafiz Babaelle
Hafiz Baballe dan jarida ne da ke aiki a Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA) a birnin Washington, DC na Amurka. Yana da kwarewa a rassa daban-daban na kafafen yada labarai, kamar wajen hada rahoto a fannin talbijin, rediyo, yanar gizo da kafafen sada zumunta na zamani, inda ya fi mayar da hankali kan batutuwan da suka shafi siyasa da shugabanci na gari, wayar da kan matasa maza da mata, da dai sauransu.
Produced by Hafiz Babaelle
-
Agusta 13, 2019
Perisic Ya Koma Bayern Munich A Matsayin Aro
-
Yuli 23, 2019
Wasan Sada Zumunci Zai Taimaka Muna Tantance 'Yan Wasa
-
Yuli 16, 2019
Amir Khan Zai Dambata Da Manny Pacquiao A Saudi Arebiya
-
Yuli 16, 2019
Super Eagles Na Bukatar Kwararren Mai Tsaron Raga
-
Yuli 16, 2019
Amurka Ta Ki Amincewa Da Nau'in Kudin Facebook Na Libra
-
Yuli 09, 2019
Maryam Bambale : Za Mu Koyawa Matan Arewa Sana'o'i
-
Yuli 02, 2019
'Yan Matan Amurka Za Su Barje Gumi Dana Ingila Yau