Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Suke Damun Manoma Da Makiyaya A Najeriya, Kashi Na Biyu, 14 Janairu, 2025


Mohammed H. Baballe
Mohammed H. Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, ci gaba kan batun matsalolin da ke kawo tarnaki ga harkokin noma da kiwo, don samar da kayan abinci a Najeriya.

Saurari cikakken shirin tare da Muhammad Hafiz Baballe:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Suke Damun Manoma Da Makiyaya A Najeriya, Kashi Na Biyu - Janairu 14, 2025.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:29 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG