WASHINGTON D.C. —
Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku ci gaban tattaunawa da mahalarta taron daraktocin noma na kananan hukumomi 774 a Najeriya, inda suka tattauna yadda za'a wayar da kan mahalarta taron da kuma ba da shawara ga gwamnatin tarayyar kasar.
Saurari shirin cikin sauti:
Dandalin Mu Tattauna