WASHINGTON D.C. —
Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, ya tattuna da shugaban hukumar kafa shingen yaki da hamada wato Great Green Wall, Saleh Abubukar, kan irin ayyukan da suke yi na yaki da kwararowar hamada a wasu jihohin Najeriya.
Saurari cikakkiyar hirar cikin sauti:
Dandalin Mu Tattauna