Ziyarar Shugabar Hukumar Asusun Bada Lamuni Na Duniya A Najeriya

Shugabar Hukumar Asusun Bada Lamuni Na Duniya Christine Lagarde Na Magana Da Wasu Daga Cikin Marayun Da Ke Gidan Marayun Mother Theresa A Gwarimpa Abuja Babban Birnin Najeriya, Janairu 6, 2016.

Shugabar Hukumar Asusun Bada Lamuni Na Duniya Christine Lagarde Na Kallon Kananan Yara Marayu Na Rawa Da Raira Wakoki A Makarantar Kula Da Marayu Dake Gwarimpa, A Birnin Abuja, Janairu 6, 2016.

Shugabaar Hukumar Asusun Bada Lamuni Na Duniya Christine Lagarde A Yayin Da Take Ziyara A Makarantar Marayunn Mother Theresa Orphanage Dake Gwarimpa, Babban Birnin Najeriya Abuja, Janairu 6, 2016.

Shugabar Hukumar Asusun Bada Lamuni Na Duniya Christine Lagarde Na Mgana Da 'Yan Majalisu A Birnin Abuja Najeriya, Janairu 6, 2016.

Ministan Kudi Na Najeriya Tare Da Shugabar Hukumar Asusun Bada Lamuni Na Duniya Christine Lagarde Yayin Da Zata Gana Da Shugabar Mata Otal Din Transcorp Hillton  A Birnin Abuja Najeriya, Janairu 6, 2016.

Shugaba Muhammdau Buhari Da Mataimakin Sa Yemi Osinbajo Tare Da Shugabar Hukumar Asusun Bada Lamuni Na Duniya Christine Lagarde A Birnin Abuja Najeriya, Janairu 6, 2016.

Shugabar Hukumar Asusun Bada Lamuni Na Duniya Christine Lagarde Na Kallon Kananan Yara Marayu Na Rawa Da Raira Wakoki A Makarantar Kula Da Marayu Dake Gwarimpa, A Birnin Abuja, Janairu 6, 2016.