Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

SHUGABAN HUKUMAR LAMUNI TA DUNIYA TA GANA DA SHUGABA BUHARI


Nigerian President Muhammadu Buhari and former US Secretary of State, Dadeline Albright, at Blair House, Sunday 19 July, 2015
Nigerian President Muhammadu Buhari and former US Secretary of State, Dadeline Albright, at Blair House, Sunday 19 July, 2015

Hakika lamurra sun canza ta hanya mara dadi inda babban hanyar samun kudin shiga a Najeriya wato man fetur farashin sa yayi kasa da kusan rabi.Don haka wannan babban abin damuwa ne.


Shugaban hukumar lamuni ta duniya Christine Lagard ke Magana bayan ta gana da shugaba Muhammadu Buhari a ziyarar wuni 4 da ta kawo Najeriya.

Lagard taci gaba da cewa mun tattauna batun raguwar farashin mai da shugaba Buhari da hanyoyin natsuwa wajen tafiyar da lamurran kudi don biyan bukatun karuwar yawan mutane ta hanyar matakai na dogo da gajeren zango .

Tace hakan kuma zaiyi nasara ne ta hanyar gano hanyoyin kudin shiga na cikin gida

.Shugaban tace bata zo Najeriya don bada lamuni ba amma tana goyon bayan hanyoyin tattalin arziki da zasu samar da kudi domin gudanar dakasafin kudi.

Sai dai da ‘yan jarida suka tambaye ta kome yasa kasashe masu tasowa ke kara talaucewa akan ka’idojin hukumar bada lamunin?

Ga Madina Dauda da Karin bayani

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:06 0:00
Shiga Kai Tsaye

XS
SM
MD
LG