KANO, NIGERIA —
A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun duba yadda rashin kulawar hukumomi ka barazana ga walwalar al’umar yankin Sebore na karamar hukumar Yola ta Kudu a jihar Adamawa a arewa maso gabashin Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Rashin Kulawar Hukumomi Na Barazana Ga Al’ummar Sebore, Janairu 20, 2025.mp3