Kano, Najeriya —
Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na tafe da ra’ayoyi da martanin masana da sauran masu ruwa da tsaki a kan kafa majalisar shura da gwamnatin jihar Kano a Najeriya ta yi a makon jiya, domin bata shawarwari a kan tafiyar da hakkokin Jama'ar jihar.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna