KANO, NIGERIA —
A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun saurari korafin ma’aikata da gwamnatin Zamfara ta dakatar a hukumar tattara kudaden shiga ta jihar su 145 fiye da watanni 20 da suka shude.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna