KANO, NIGERIA —
A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun yi batun kalubalen rashin ruwa a Dutse fadar gwamnatin jihar Jigawa a Arewa maso yammacin Najeriya da bibiyar matakan gwamnati na samar da mafita.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna