KANO, NIGERIA —
A shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun maida hakanli ne a kan muhawara da aka yi a jihar Kano game da makomar ‘yancin manoman Arewacin Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Dandalin Mu Tattauna