'YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Iyaye Game Da Akidar Matsalar Ta'ammali Da Ababen Maye Tsakanin Matasa, Yuli 29, 2024

Muggan kwayoyin sa maye

A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun haska fitila ne akan korafin da iyaye ke yi game da matsalar akidar ta’ammali da ababen sanya maye a tsakanin matasa a jihar Filato da ke tsakiyar Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

'YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Iyaye Game Da Akidar Matsalar Ta'ammali Da Ababen Maye Tsakanin Matasa, Yuli 29, 2024