Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Mazauna Bauchi Kan Tarzomar Matasan Sara-Suka, Yuli 08, 2024


Wasu Matasa
Wasu Matasa

A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun tabo korafin mazauna Bauchi da kewaye dangane da komen tarzomar matasa da ake kira Sara-Suka wanda ke zama barazanar tsaro a jihar ta arewa maso gabashin Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Mazauna Bauchi Kan Tarzomar Matasan Sara-Suka, Yuli 08, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:07 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG