Taron Hafsoshin Dakarun Kasashen Afirka Da Sojojin Amurka a Abuja

Daga hagu: Babban hafsan Sojin Najeriya Janar Tukur Yusuf Buratai, Babban Hafsan Tsaron Najeriya Janar Olanishakin, Babban jami'i a ofishin jakadancin Amurka dake Abuja David Young

Hafsoshin sojin Jamhuriyar Benin da na Nijar

Tambarin taron dakarun kasashen Afirka da na rundunar sojin Amurka AFRICOM

Mukaddashin babban hafsan sojojin Amurka Janar James McConville a lokacin da yake jawabi a gaban taron

Wasu daga cikin mahalarta taron dakarun kasashen Afirka da na rundunar sojin Amurka AFRICOM a Abuja, Najeriya

Daga hagu: Babban hafsan Sojin Najeriya Janar Tukur Yusuf Buratai, Babban Hafsan Tsaron Najeriya Janar Olanishakin, Babban jami'i a ofishin jakadancin Amurka dake Abuja David Young

Daga hagu: Babban hafsan Sojin Najeriya Janar Tukur Yusuf Buratai, Babban Hafsan Tsaron Najeriya Janar Olanishakin, Babban jami'i a ofishin jakadancin Amurka dake Abuja David Young

Wasu daga cikin tutocin kasashen da ke halartar taron

Wasu daga cikin mahalarta taron dakarun kasashen Afirka da na rundunar sojin Amurka AFRICOM a Abuja, Najeriya

Wasu daga cikin mahalarta taron dakarun kasashen Afirka da na rundunar sojin Amurka AFRICOM a Abuja, Najeriya

Kwamandojin sojojin Amurka

Sojojin Amurka

Babban Hafsan sojin Zambia

Hafsoshin kasashen Afirka da sojojin Amurka na rundunar AFRICOM,da ke nahiyar Afirka sun yi taro a Abuja, babban brinin Najeriya da nufin lalubo hanyoyin shawo kan matsaloli da ake addabar nahiyar da suka hada da ta'addanci da satar mutar mutane domin neman kudin fansa da kuma masu fashi akan teku.