NIAMEY, NIGER —
A shirin Nakasa na wannan makon mun samu bakuncin wani mai larurar idanu amma yana koyarwa a wata makarantar boko da ke jihar Adamawan Najeriya.
A Nijar kuma wani mai bukata ta musamman ya dage da aikin walda hade da kanikanci a Maradi.
Sannan mun ji fatan nakasassun Ghana a yayin da sabon shugaban kasar John Dramani Mahama ya karbi mulki a jiya Talata 7 ga watan Janairu.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5