NIAMEY, NIGER —
A shirin Nakasa na wannan makon mun yi bankwana ne da Ibrahim Idriss na jihar Adamawan Najeriya da AbdulGafar Hussein dake jihar Ashantin na kasar Ghana wasu nakasassu masu kere-keren kayayakin fata har ma suke koyar da jama'a wannan sana'a a Ghana da Najeriya, don bada gudunmowar da za ta kara ci gaban al’umma.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna