Yamai. Nijar —
A yayin da al’ummar Ghana ke jiran zuwan ranar da za a damka mulki wa mutunen da suka lashe zaben shugaban kasar da na majalisar dokoki da aka gudanar ranar 7 ga watan Disamban 2024, nakasassu sun bayyana fatan ganin an kula da bukatun da aka yi alkawalin za a biya masu a yayin yakin neman zabe.
Idan muka tafi Saudiyya za a ji irin fafutikar da wani mai bukata ta musamman dan Najeriya ke yi da zummar kare wa kansa mutunci har ma ya na taimaka wa wasu.
Saurari shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar
Dandalin Mu Tattauna