Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Gudunmawar Nakasassu A Fannin Tattalin Arzikin Ghana, Nijar Da Saudiyya, Disamba 25, 2024


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon mun zagaya Ghana, Nijar da Saudiyya ne domin jin wainar da nakasassu ke toyawa a wadanan kasashe a fannin siyasa da harkokin tattalin arziki.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

NAKASA BA KASAWA BA: Nakasassu A Fannin Tattalin Arzikn Ghana, Nijar Da Saudiya, Disamba 25, 2024.MP3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:50 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG