Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Yadda Shekarar 2024 Ta Kasance Wajen Masu Bukata A Nijar, Janairu 01, 2025


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon mun maida hankali kan yadda shekarar 2024 ta kasance a wajen masu bukata ta musamman a jamhuriyar Nijar.

Haka kuma za a ji fatan Nakasassu a game da abubuwan da su ke jiran gani a wannan sabuwar shekarar.

NAKASA BA KASAWA BA: Yadda Shekarar 2024 Ta Kasance Wajen Masu Bukata A Nijar, Janairu 01, 2025.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:56 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG